Babban sakatare

IQNA

IQNA - Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya ya yi gargadi game da kyamar musulmi, yana mai cewa wannan lamari ya haifar da karuwar hare-hare kan daidaikun mutane da musulmi a duniya.
Lambar Labari: 3492908   Ranar Watsawa : 2025/03/13

IQNA - Babban sakataren kungiyar Hizbullah Sheikh Na’im Kasim ya gana da ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi da kuma shugaban majalisar dokokin kasar Iran Muhammad Qalibaf.
Lambar Labari: 3492814   Ranar Watsawa : 2025/02/27

IQNA - Kungiyar gwagwarmayar Islama ta kungiyar Hamas ta dauki matakin tsagaita bude wuta a Gaza a matsayin sakamako na almara da al'ummar Palastinu suka yi a zirin Gaza cikin watanni 15 da suka gabata.
Lambar Labari: 3492572   Ranar Watsawa : 2025/01/16

IQNA - Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta ayyna  Sheikh Naim Qasim a matsayin sabon babban sakataren wannan kungiya.
Lambar Labari: 3492112   Ranar Watsawa : 2024/10/29

IQNA - An gudanar da taron tunawa da shahadar Sayyid Hassan Nasrallah, marigayi babban sakataren kungiyar Hizbullah a kasar Labanon, wanda kungiyar Khoja Ezna Ashri Jamaat ta kasar Tanzaniya ta gudanar.
Lambar Labari: 3491978   Ranar Watsawa : 2024/10/04

IQNA - Tashar Talabijin ta 12 ta haramtacciyar Kasar Isra’ila ta sanar da ayyana dokar ta baci a dukkanin ofisoshin jakadancinta da ke kasashen biyo bayan harin birnin Beirut a wannan Juma’a.
Lambar Labari: 3491942   Ranar Watsawa : 2024/09/28

IQNA - A ranar Asabar majiyoyin yada labarai sun sanar da rasuwar mahaifiyar babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon.
Lambar Labari: 3491221   Ranar Watsawa : 2024/05/26

IQNA - Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya ya sanar da cewa, zai yi azumi domin nuna goyon baya ga al'ummar Gaza.
Lambar Labari: 3490864   Ranar Watsawa : 2024/03/25

Bankok (IQNA) Hossein Ibrahim Taha, babban sakataren kungiyar hadin kan kasashen musulmi, ya jaddada wajabcin raya hadin gwiwar dake tsakanin kasashen biyu, a ganawar da ya yi da ministan harkokin wajen kasar Thailand Don Pramodwinai.
Lambar Labari: 3489620   Ranar Watsawa : 2023/08/10

Sayyid Nasrullah:
Beirut (IQNA) A jawabin da ya gabatar a taron Ashura a birnin Beirut a safiyar jiya, babban sakataren kungiyar Hizbullah a jawabin , ya gayyaci matasan musulmi da su dauki matakin hukunta duk wanda ya sabawa kur’ani mai tsarki, ba tare da jiran wanda zai kare addininsu ba.
Lambar Labari: 3489555   Ranar Watsawa : 2023/07/29

Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya aike da wasika zuwa ga Ayatollah Sayyid Ali Sistani, hukumar addini ta mabiya Shi'a a kasar Iraki dangane da kona kur'ani mai tsarki da aka yi a kasar Sweden.
Lambar Labari: 3489545   Ranar Watsawa : 2023/07/27

Najaf (IQNA) Babban magatakardar MDD yayin da yake ishara da karbar wasikar Ayatollah Sistani dangane da lamarin kona kur'ani a kasar Sweden, ya bayyana cewa yana godiya da kokarin wannan babbar hukuma ta shi'a.
Lambar Labari: 3489405   Ranar Watsawa : 2023/07/02

Tehran (IQNA) Kungiyar Hadin Kan Musulunci da Majalisar Dinkin Duniya sun jaddada wajabcin dawo da tattaunawa da tattaunawa da kuma kokarin ci gaba da tsagaita bude wuta tsakanin bangarorin biyu na rikicin Sudan.
Lambar Labari: 3489061   Ranar Watsawa : 2023/04/30

Tehran (IQNA) Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya da Sheikh Al-Azhar sun fitar da sakonni daban-daban na taya Musulman duniya murnar Sallah.
Lambar Labari: 3489016   Ranar Watsawa : 2023/04/21

Tehran (IQNA) Da yake jaddada muhimmancin daftarin Makkah wajen magance kalaman kiyayya, Bishop Vienna ya jaddada cewa kona kur’ani da cin mutuncin Manzon Allah (SAW) da sunan ‘yancin fadin albarkacin baki abu ne da za a amince da shi ba.
Lambar Labari: 3488744   Ranar Watsawa : 2023/03/03

Tehran (IQNA) A jiya ne Aviv Kukhawi ya isa Bahrain a karon farko a wata ziyarar bazata inda ya gana da jami'an Bahrain da kuma kwamandan rundunar sojin Amurka ta biyar.
Lambar Labari: 3487033   Ranar Watsawa : 2022/03/10

Tehran (IQNA) sabon babban sakataren kungiyar kasashen musulmi ya fara aiki a ofishinsa a yau.
Lambar Labari: 3486574   Ranar Watsawa : 2021/11/17

Tehran (IQNA) Babban sakataren majalisar dinkin duniya ya yi Allawadai da hare-haren ta’addancin da aka kaddamar a kan fararen hula a kasar Burkina Faso.
Lambar Labari: 3485884   Ranar Watsawa : 2021/05/06